Latest
A ranar Lahadi ne rahotanni su ka bayyana cewa wani ma'aikacin UN ya mutu a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri bayan an kwantar da shi sakamakon nuna alamomi
Rahotanni sun kawo cewa, a yanzu haka wasu da ake zargin mayakan kungiyar Boko Haram ne na kaddamar da hari a yankin karamar hukumar Geidam da ke jahar Yobe.
A daren ranar Lahadi ne cibiyar kula da cututtuka ma su yaduwa ta kasa (NCDC) ta fitar da sanarwar cewa annobar ta bulla jihar Jigawa yayin sanar da karin mutan
Sai dai Hukumar Lafiya ta Duniya a sanarwar da fitar a ranar Litinin ta ce ana ci gaba da lalube tukuru domin gano maganin cutar ta zame wa duniya alakakai.
Iyalan marigayi tsohon shugaban ma’aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mallam Abba Kyari, sun gudanar da taron addu’ar uku da bakwai domin gudun cunkoso.
Hukumar kamfanin wutar lantarki ta Kaduna, Kaduna Electric ta dakatar da yanke wutar lantarki a jahar Kaduna a jahohin da take raba ma wuta har sai an shawo kan
Tsohon minita a jamhuriya ta biyu, Alhaji Sama’ila Isah Funtua ya shawarci masu danganta shi da mukamin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa da su kai kasuwa
Gwamnatin jahar Lagas ta sallami karin mutane hudu da ke dauke da COVID-19 daga cibiyarta na killace wadanda suka kamu, jumular marasa lafiya 98 aka sallama.
An nuna damuwa kan tsaikon da aka samu wajen gudanar da shari’un kotu guda 155,757, a wannan shekarar sakamakon dokar hana fita da aka sanya, don dakile corona.
Masu zafi
Samu kari