Latest
Rahotanni sun ce an kama Abiodun ne a mashayar yan wiwin dake titin Araromi dake Igbogbo, inda Yansandan suka binciko wasu makamai tare da buhunan wiwi a wurin.
Hukuma ta ce bincike ya nuna Maza sun fi Mata kamuwa da Coronavirus a kasar nan. An gano hakan ne bayan an yi wa mutane 8, 003 gwajin cutar COVID-19 a watanni 3
Gwamnan jahar Borno, Umara Babagana Zulum, a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, ya yi umurnin rufe jahar a wani kokari na hana yaduwar annobar coronavirus.
Mun ji cewa gwamnatin Buhari ba ta fara ganin karshen annobar COVID-19 ba tukuna. Sai dai PTF ta ce za ta yi bakin kokari wajen kare lafiyar duk ‘Yan Najeriya.
A kalla mutum 150 ne suka rasa rayukansu tsakanin ranar Juma'a da Asabar na makon da ya gabata a garin Kano. Wannan tururuwar birne jama'ar ne ya saka tsananin
Tsohon Minista Richard Akinjide ya bar Duniya ya na da shekaru 88 dazu nan. Akinjide ya rike Minista tsakanin 1960 zuwa 1970, ‘Diyarsa ma ta taba yin Minista.
Gwamnatin jahar Cross Rivers a karkashin jagoran gwamnan jahar, Farfesa Ben Ayade ta kaddamar da rabon kudaden tallafi na naira dubu talatin-talatin ga matasan
An samu mutane 23 a jahar Kano da suka kara kamuwa da annobar nan mai toshe numfashi, watau Coronavirus, wanda hakan ya kawo adadin masu cutar a Kano zuwa 59.
A jiya ne Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi magana game da halin lafiyar Malam Nasir El-Rufai. An ji cewa gwamna El-Rufai ya na aiki daga inda ya killace kansa.
Masu zafi
Samu kari