Latest
Wasu wadanda ake zargin 'yan bindiga ne sun kashe sojoji hudu a karon da suka yi a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara, jaridar Daily Trust ta wallafa. Wata
Jam’iyyar PDP ta yi kira da a kama sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha da sauran wadanda suka halarci jana’izar Abba Kyari tare da gurfanar dasu saboda k
Kwamishinan Muhalli na jihar Kano, Dr Kabiru Getso ya ce gwamnatin jihar ta rufe kamfanin Shinkafa na Tiamin ne a jihar saboda kusancin ta da wurin killace masu
Ya ce akwai bukatar gwamnatin tarayya ta nuna damuwarta a kan lafiyar jama'a a yayin da ta saka dokar tilasta su zaman gida saboda annobar covid-19. A cewar Aji
An samu karin mutane tara masu dauke da cuta mai toshe numfashi watau Coronavirus da suka samu sauki da lafiya bayan kwashe kwanaki suna jinya a jihar Legas.
A wani bangare, ma'aikatar shari'a ta jihar Katsina ta kafa wasu kotun tafi da gidanka har biyu a babban birnin jihar don taimakawa kokarin gwamnati na hana ya
Daga cikin kokari da ta ke yin a hana yaduwar annobar coronavirus, gwamnatin Nasarawa ta haramta sallar jam`i a dukkan masallatai da sauran harkokin ibadah.
Duk irin kai ruwa rana da hukumomin lafiya ke yi domin hana yaduwar annobar cutar coronavirus a Najeriya, cutar tamkar wutar daji na ci gaba da bazuwa a kasar.
Farar fatar likocin biyu; Dakta Yi Fan da Dakta Hu Weifen, ta koma launin baki bayan sun warke daga cutar covid-19. Dakta Fan da Dakta Weifeng; ma su shekara 42
Masu zafi
Samu kari