Latest
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Jos, jihar Plateau a ranar Talata, 21 ga Afrilu, 2020.
Tabbas mutane 170,226 ne suka riga mu gidan gaskiya a fadin duniya a sanadiyar kamuwa da cutar coronavirus wadda ta zamto ruwan daren da ya dugunzuma al'ummomi.
Mun kawo maku jerin Jami’an Gwamnati da su ka mutu a sanadiyyar COVID-19 a Afrika. Nur Hassan Hussein da tsohon shugaban Libya, Mahmud Jibril su na cikin sahun.
Mista Ehanire yayinda ya ke amsa tambayoyi a taron kwamitin shugaban kasa na PTF a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, ya ce mutane sun tsorata da cutar corona.
Wasu matan aure a jihar Niger sun fara tururuwa zuwa asibitoci da cibiyoyin lafiya domin neman magungunan kayyada iyali yayin da gwamnatin jihar ta saka dokar h
A baya-bayan nan an yi ta zargin cewa sabuwar fasahar shiga yanar gizo ta 5G na da babbar alaka da bullar cutar coronavirus wadda ta zamto annoba a duniya.
Mako guda bayan ya warke daga cutar corona, shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, ya koma bakin aikinsa, a ranar Litinin.
Ana ganin cewa muddin aka ci gaba da tafiya a haka al'ummomi da dama za su yi bore da zai haifar da rushewar kasashe saboda dokar da babu shakka ta hana sakewa.
Kwamitin fadar shugaban kasa a kan COVID-19, ta bayar da hakuri a kan wasu kura-kurai da aka yi, a lokacin binne marigayi shugaban ma’aikatan shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari