Latest
Gwamnatin jihar Kebbi ta fara aikin rage cunkoso a gidajen gyaran hali na jihar. Hakan ya biyo bayan amincewar Gwamna Abubakar Atiku Bagudu don biyayya ga umar
Mun ji cewa Gwamnan Kaduna zai sa kafar wando daya da masu sabawa dokar kulle. Gwamna El-Rufai zai yi maganin masu shigowa Jihar Kaduna a sace ta babban titi.
Gwamnatin Kano ta sassauta dokar kulle da ta saka a fadin jihar domin dakile yaduwar annobar cutar covid-19. Mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Yusuf G
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a shirye yake da ya ba jama'ar jihar damar zuwa siyayyar azumin watan Ramadan. Gwamnan ya ce: "Akwai
Daya daga cikin fitattun jarumai a dandalin wasan kwaikwayo na Kannywood, Rahama Sadau, ta watsa wasu zafafan hotunanta tare da kyawawan 'yan uwanta mata uku.
Gwamna Ahamdu Fintiri na jihar Adamawa, a ranar Laraba ya tabbatar da mutum na farko da aka samu ya kamu da COVID-19 a jihar. A wata sanarwa ta musamman da gwam
Idris Wada ne ainihin ‘Dan takarar PDP. Alkalai da su ka hada da Ibrahim Muhammad Saulawa da Joseph E. Ekanem da kuma Yasir Nimpar su ka yanke wannan hukunci.
Da ya ke jaddada bukatar a hada kai domin yakar cutar covid-19, El-Rufa'i ya ce dole jama'a su yi biyayya ga matakan kare kai da dakile yaduwar annobar. El-Rufa
A halin yanzu an samu bullar cutar covid-19 a jihohi 25 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda alkaluman Hukumar Lafiya NCDC suka tabbatar.
Masu zafi
Samu kari