Latest
Gwamnatin tarayya ta ce za ta yi amfani da lambar tantance asusun banki (BVN) wajen gano talakawa da gajiyayyun yan Najeriya, domin basu tallafin rage radadi.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta daga kan cewa ya zama dole a haramta Almajiranci a yankin kamar yadda The Punch ta ruwaito. Gwamnonin sun bayyana hakan ne a ranar T
An dakatar da gwajin kwayar cutar Cocid-19 a jihar Kano sakamakon rashin kayan aikin. Farfesa Sadiq Isah na kwamitin yaki da cutar Covid-19 a Kano ya tabbatar w
Wani ‘Dan majalisa ya koka a kan yadda kaya su ke kara tsada a lokacin annoba. Wannan ya zo daidai da lokacin da ake fuskantar gabatowar azumi cikin rashin kudi
A wannan karo, annobar ta shiga cikin jahar Adamawa, wanda hakan ya zamto karo na farko da aka samu wani mutumi mai dauke da ita tun bayan watanni biyu da fara
An yi zargin cewa tsoron kamuwa da cutar coronavirus ya sanya wasu likitoci a asibitin koyarwa na jami'ar Enugu sun bari wata mata ta riga mu gidan gaskiya.
Kwamishinan lafiya ta jihar Kaduna ta sanar da sallamar karin mutum daya wanda ya warke daga cutar Covid-19 a jihar. Wannan ya kai jimillar wadanda aka sallama
Shelkwatar tsaro ta rundunar Sojin Najeriya ta sanar da mutuwar wasu gungun yan bindiga dadi a jahar Zamfara har guda 21 bayan wata kazamar karanbatta da suka y
Rikicin Amurka da kasar Sin a kan Coronavirus ya kai wajen Alkali a Kotun tarayya. Cutar Coronavirus ta sa wata jihar Amurka ta maka kasar China gaban kotu.
Masu zafi
Samu kari