Latest
Wani Jagoran APC ya ayyana wani Bakatsine a matsayin wanda ya fi dacewa ya zama Magajin Abba Kyari da ya rasu. Cif N. Kpodoh ya roki Buhari ya nada mutumin nan.
Donald Trump ya fadawa Sojojin Amurka su bindige jiragen Iran. Sojin Iran sun yi raddi da cewa, Donald Trump ya ceto rayukan mutanen da cutar COVID-19 ta kashe.
NCDC da WHO sun yabawa kokarin Gwamna Dapo Abiodun wajen yaki da cutar COVID-19 a jiharsa. Dr Chike Ihekweazu ya yi kira ga Gwamnoni su yi koyi da Gwamnan Ogun.
A jiya ne Gwamnatin Kano ta maidawa Jihar Jigawa da Katsina ‘Ya ‘yanta da ke Almajiranci. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya karbi ‘yan ainihin jihar Jigawa.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta nemi ta aika kokon barar neman tallafin biliyan goma sha biyar zuwa gwamnatin tarayya domin yakar annobar coronavirus.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 91 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya yau Laraba.
Gwamnonin, a karkashin kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), sun cimma wannan matsaya ne bayan sauraron bayanai daga gwamnonin jihohin Lagos, Bauchi, Oyo da Ogun a
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba ta lashi takobin cigaba da rikewa mambobin kungiyar malaman jami'a ASUU da suka yiwa gwamnati bore ba muddin suka ki badawa.
NAFOWA ta yi rabon kayan ne domin bikin cikar rundunar Sojan sama shekara 56 da kirkira, don haka ta yi amfani da wannan dama domin faranta ma jama’a marasa gal
Masu zafi
Samu kari