Latest
Ahmed Musa ya fito ya yi magana game da radin-radin kamuwa da COVID-19. Ya ce jita-jitar da ake yi cewa shi da Iyalina sun kamu da COVID-19 ba gaskiya ba ne.
Hedkwatan Tsaro ta Najeriya ta ce Dakarun Sojojin Saman ta karkashin Operation Lafiya Dole (OPLD), sun lalata wani gida da yan taaddan Boko Haram ke zaune a Bul
An karkatar da akalar tallafin gwamnati na buhunan kayayyakin abinci 42 da aka tanada domin rarrabawa al'ummar unguwar Limawa da ke karamar hukumar Chachanga.
Kungiyar tsoffin yan majalisa sun nemi shugaban Muhammadu Buhari ya nada Sanata Abba Ali a matsayin wanda zai gaji Abba Kyari wajen zama Shugaban ma’aikatansa.
Da ya ke gabatar da jawabi ranar Laraba, Umahi ya ce an bawa jami'ai umarnin yin bulala ga duk wanda ya fita daga gida ba tare da takunkumi ba. Umahi ya bayyana
Wani Kwamitin da Buhari ya kafa domin yaki da Coronavirus ya karkata a kan Kano da Oyo da Osun da Jihar Edo. Shugaban PTF ya bayyana mana wannan jiya a Abuja.
Majalisar lafiya ta duniya, WHO ta bayyana zuwa yanzu, annobar Coronavirus ta kama mutane fiye da miliyan 2, kuma ta kashe mutum 160,000 a duniya gaba daya.
Mahifin tsohon gwamnan Borno, Ali Sheriff ya rasu a ranar Alhamis, 22 ga watan Afrilu, sakamakon gobara da ta tashi a gidansa da ke hanyar Damboa a Maiduguri.
Daraktan cibiyar nazarin cututtuka masu yaduwa na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, AKTH, Farfesa Isah Abubakar ya bayyana dalilin da yasa suka dakatar da g
Masu zafi
Samu kari