Latest
Gwamnatin jihar Borno ta bukaci dakatar da wasu limamai uku na jihar a kan yin karantsaye ga dokar hana zirga-zirga ta jihar. Mataimakin gwamnan jihar, Umara Ka
Mutane 7 ne suka gamu da ajalinsu a yayin wani hari da gungun miyagu yan bindiga suka kai wasu kauyuka guda uku dake cikin karamar hukumar Chikun na jahar Kadun
Inna liLLahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa sarkin Malaman daular Usmaniyyar, Sheikh Buhari Sirdawa, rasuwa. Ya rasu ne da yammacin Juma'a a asibiti.
Jami’ar gwamnatin tarayya da ke jihar Jigawa a garin Dutse ta ce ta fara gwajin ingancin maganin cutar Covid-19 wanda ta samo daga tsirrai. Hukumar jami’ar ta s
Zuwa yanzu an samu mutane 117 da suka warke daga cutar a jahar Legas, yayin da akwai wasu mutane 582 da suke dauke da cutar a jahar, daga cikin mutane 981 dake
Hankula sun tashi sun tashi a garin Jos na jihar Filato bayan wani mutum da ya sauka daga motar haya da ta dauko shi daga garin Ibadan na jihar Oyo. Wakilin jar
Cibiyar kula da ma'aikatun lafiya ta kudi ta jihar Kano ta bada sanarwar cewa asibitoci 300 na kudi a jihar Kano ne za su iya aiki amma iyakar abinda suka yi ri
Dukkan godiya sun tabata ga Allah madaukakin Sarki da ya raya mu kuma ya bamu daman shaida wannan wata mai albarka cikin koshin lafiya. Allah ya karba mana.
Tun bayan sanarwar da sarkin Musulmi ya yi na ganin jinjirin watan Ramadana, Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci jama'ar jihar Kano da su kiyaye dokok
Masu zafi
Samu kari