Latest
Rahotanni sun bayyana cewa, cibiyar dakile yaduwar cututtuka a Najeriya , NCDC, ta tura wata tawagar kwararru 17 zuwa jihar Kano domin tunkarar annobar corona.
Likitoci sun ce azumi mai tsayi na rage karfin garkuwar jiki, saboda haka sun shawarci mutane su ci abinci da kyau da shan ruwa mai yawa a lokutan buda baki.
Jagoran tawagar yaki da COVID-19 a Kano, Dr Tijjani a ranar Juma’a, ya bayyana cewa gwamnati na aikin bibiyan sama da mutane 259 cikin 300 da suka yi mu'amala.
Babban jami'in hulda da al'umma na rundunar sojin, Air Commodore Ibikunle Daramola, shi ne ya bayar da wannan sanarwa a ranar Laraba, 23 ga watan Afrilun 2020.
Miyagun ayyuka na karuwa a Najeriya, musamman a yanzu da gwamnatoci suka garkame jahohinsu don gudun yaduwar cutar Coronavirus, wanda hakan ya kawo zaman banza.
Yayin da gwamnatocin kasashen duniya ke cigaba da yaki da yaduwar annobar Coronavirus a kasashen su, akwai wasu kasashe guda 15 da har yanzu cutar ba ta ratsa s
Mamman Daura, ya ce an bukaci Abba Kyari ya zama mataimakin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a shekarar 1999. Kyari, wanda ya rasu sakamakon kamuwa da cut
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta halaka gagararrun 'yan bindiga biyu tare da damke wasu mutum 10 da ake zargi da garkuwa da mutane a kananan hukumomi biya
Masu kamun kafa a wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari don maye Kyari, na kokarin ganin an kacaccala ofishin shugaban ma’aikatan shugaban kasa zuwa yanka biyu.
Masu zafi
Samu kari