Latest
Hukumomi a babban birnin tarayya Abuja, sun hukunta wasu limaman masallatai da fastocin da suka karya dokar hana taron jama’a a kokarin gwamnati na yakar corona
Dazu nan Sanata Rabiu Kwankwaso ya aikawa Shugaban kasa takardar musamman game da annobar COVID-19. Tsohon Gwamna Kwankwaso ya bayyana wannan ne a shafinsa.
Mun samu cewa a ranar Lahadi wasu manyan mutane biyu a jihar Kano sun rasa rayukansu sanadiyar wata bakuwar cuta da hakan ya sake jefa tsoro a zukatan al'umma.
Majalisar Koli ta Alkalan Najeriya (NJC), ta amince da nadin alkalai 70 a manyan kotun Najeriya daban-daban. Kakakin majalisar alkalan, Soji Oye ne ya bayyana.
An fahimci cewa sojojin Boko Haram na ISWAP su na cin karensu babu babbaka a iyakar Borno. Masunta su na biyan ‘Yan Boko Haram harajin kami kifi a tafkin Chad.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano ya yi korafin cewa kwamitin shugaban kasa a kan yaki da annobar COVID-19, ta yi wasti da jaharsa a yaki da take yi da cutar.
Yayin da adadin wadanda annobar corona a jihar Kano ta kai 77 baya ga dakatar da gwajin gano masu cutar a jihar, gwamna Ganduje ya shimfida wata sabuwar doka.
Cibiyar gwajin COVID-19 na hukumar kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) da ke Kano, zai dawo aiki a ranar Litinin, wani jami’in hukumar ya bayyana.
A ranar Lahadi ne kwamishinan yada labarai a jihar Kano, Muhammad Garba, ya buka ci jama'a su kwantar da hankulansu tare da basu tabbacin cewa nan bada dadewa
Masu zafi
Samu kari