Latest
A jihar Akwa Ibom an tsige wannan kwararren Likita daga aikin yaki da cutar COVID-19 saboda wani sabani da aka samu bayan ya yi wa mutane gwajin Coronavirus.
A jiya El-Rufai a kawo tsauraran sharuda domin hana yaduwar COVID-19 a Kaduna. Daga ciki shi ne kara wa’adin zaman gida da kwana 30, da wajabta tsummar fuska.
Bayan ya yi sallama ga jama'a, sarki Aminu ya ce; "mu na son sanarwa da jama'a cewa ma'aikatar lafiya ta aiko mana da rahoto a kan yanayin da ake ciki dangane
Sanatan Kogi Dino Melaye kalubalanci ‘Yan siyasan Najeriya a wani bidiyo. Dino Melaye ya ce duk abin da ya mallaka a Duniya guminsa ne ba kwangilar gwamnati ba.
Wani Likita ya fito ya bayyana faidar azumi ga lafiyar jikin ‘Dan Adam. A wannan rubutu, za ku ji yadda azumi ya ke karawa mutane lafiya a Watan nan na Ramadan.
Mazauna yankin, wanda ke makwabataka da barikin sojoji ta Bukavu, sun ce suna zargin gawar mutumin ta shafe kusan sa'a 24 a gefen titin. BBC Hausa ta ce wani ma
Wani tsohon dalibin Farfesa Maikaba ya shaidawa Thecable cewa ya kammala shiri tsaf domin halartar jana'izarsa da za a yi a unguwar Fagge da ke cikin garin Kano
Peterside da wasu Masana sun fadawa Gwamnatin tarayya a saki hanyoyi a cigaba da kasuwanci domin rufe kowa a gida ba ya aiki. Sun ce a bude kasuwanni a sannu.
Jawabin Yakadi ya cigaba da cewa; "nan da nan muka tuntubi ma'aikatan hukumar shawo kan cututtuka ma su yaduwa ta kasa (NCDC) domin su zo su dauke shi zuwa cibi
Masu zafi
Samu kari