NJC ta amince da nadin alkalai 70 a manyan kotun Najeriya (jerin sunaye)
Majalisar Koli ta Alkalan Najeriya (NJC), ta amince da nadin alkalai 70 a manyan kotun Najeriya daban-daban.
Kakakin majalisar alkalan, Soji Oye ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi, 26 ga watan Afrilu, jaridar Premium Times ta ruwaito.
An nada alkalai hudu a matsayin shugabannin manyan kotu a Najeriya. Wadannan sune M.B. Dongban a matsayin Shugaban kotun daukaka kara, Muhammad Salihu a matsayin Khadi na kotun daukaka kara na shari’a, jahar Jigawa.
Muhammad Usman a matsayin Khadi na kotun daukaka kara na shari’a, jahar Sokoto da kuma Aderonke Aderemi a matsayin Shugaban kotun daukaka kara, jahar Oyo.
KU KARANTA KUMA: Mutuwar mutane: Lamarin ya na bani tsoro, FG ta yi watsi da Kano - Ganduje ya magantu

Asali: UGC
Ga cikakken sunayensu a kasa:
Shugaban kotun daukaka kara
1. Hon. Justice M. B. Dongban
Khadi na kotun daukaka kara na shari’a, jihar Jigawa
2. Hon. Kadi Muhammad Sani Salihu
Khadi na kotun daukaka kara na shari’a, jihar Sokoto
3. Hon. Kadi Muhammad Tambari Usman
Khadi na kotun daukaka kara na shari’a, jihar Oyo
4. Hon. Justice Aderonke Adekemi Aderemi
Alkalan kotun jihar Legas
5. Olatokun Dorcas Taiwo
6. Oshoala Yhaqub Gbadebo
7. Olukolu Rasul
8. Oguntade Omotola Ibironke
9. Olaitan Sharafa Abioye
10. Pokanu Adeniyi
11. Ashade Ezekiel Oluwole
12. Sule Amzat Olufunke
Alkalan Kotun Jihar Delta
13. Aaron Ighoverio
14. Emmanuel Zimi Dolor
15. Onome Marshal Umukoro
16. Agboje Veronica Oka
17. Enenmo Onyeawuli Ferdinard
Alkalan kotun Jihar Jigawa
18. Musa Ubale
19. Hussaina Adamu Aliyu
Alkalan kotun Jihar Abia
20. Chiemezie Chido Nwakanma
21. Philomena Onyeje Nweka
Alkalan kotun Jihar Kwara
22. Olanipekun Sherifat Bola
23. Funsho Dada Lawal
24. Hussein Toyin Kawu
25. Nureni Kuranga
26. Umar Zikki Jibril
Alkalan kotun Jihar Kaduna
27. Amina Ahmad Bello
28. Ambo Yakubu John
29. Andow Edward
30. Rabi Salisu Oladoja
Alkalin kotun Jihar Abia
31 Phoebe Eva Alvan Okoronkwo
Alkalan kotun , FCT, Abuja
32. Muhammad Mustapha Adamu
33. Madugu Mohammed Alhaji
34. Josephine Obanor Enobie
35. Kayode Agunloye
36. Enenche Eleojo
37. Nwabulu Ngozika Chineze
38. Abubakar Babashani
39. Aminu Muhammad Abdullahi
40. Nwecheonwu Chinyere Elewe
41. Ibrahim Mohammed
42. Sadia Mu’azu Mayana
43. Mimi Anne Katsina Alu-Apena
44. Kanyip Rosemary Indinya
45. Aliyu Yunusa Shafa
46. Mohammed Zubairu
47. Binta Dogonyaro
48. Christopher Opeyemi Oba
49. Adeyemi Ajayi Jadesola
50. Abubakar Husseini Musa
51. Adelaja Oluyemisi Ikeolupo
52. Mohammed Idris Sani
53. Frances Erhuvwu Messiri
54. Fatima Abubakar Aliyu
55. Jude Ogor Onwuegbuzie
56. Hamza Mu’azu
57. Edward Ajenu E. Okpe
58. Agashieze Cyprian Odinaka
59. Fashola Akeem Adebowale
60. Aliyu Halilu Ahmed
61. Hassan Maryam Aliyu
62. Hafsat Lawan Abba-Aliyu
63. Olufola Olufolashade Oshin
64. Njideka K. Nwosu-Iheme
Alkalan kotun Jihar Katsina
65. Muhammad Ashiru Sani
66. Safiya Umar Badamasi
Alkalan kotun Jihar Adamawa
67. Musa Usman
68. Kyanson Samuel Lawson
Khadi na kotun daukaka kara na shari’a, Katsina
69. Adam Salihu Yarima
70. Muhammed Adam Makiyu
Duk wadanda aka nada za a rantsar da su ne bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a nadin nasu.
Haka kuma gwamnoni za su rantsar da nasu a jihohi bayan Buhari ya saka hannu.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng