Latest
Da take sanar da farin cikinta akan haka, jaruma Hafsat, wacce aka fi sani da Hafsat Barauniya sakamakon rawar ganin da ta taka a fim din barauniya ta wallafa hotuna da bidiyon ta inda take godiya ga mabiyanta da abokan aikinta.
Wani mutum mai matsakaicin shekaru wanda aka fi sani da Papa Ebube mazaunin yankin Arita Lane a Yenagoa ya kashe kansa. Mutumin, kamar yadda makaftansa suka sanar, ya kashe kansa ne ta hanyar rataya. Yayi hakan ne a sa'o'in farko
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Legas ta ce ta kama wasu sojoji da aka kora daga aiki tare da wasu 'yan kungiyar fashi da makami da a suka yi wa mazauna unguwar Ijegun fashi sanye da kayan sojoji a cewar kwamishinan 'yan sanda Zu
Wani mutumi ya wallafa wasu hotuna da ya dauka na matar shi wacce suka shafe shekara 10 suna tare a lokacin da ya kamata da wani katon gardi suna zina a kan gadonsu na aure. Da yake bayyana cewa tabbas yanzu ya dawo zama shi...
Limamin 'yan luwadi Nur Warsame ya bayyana kudurinsa na bude sabon Masallaci a kasar Australia da zai yi maraba ga dukkanin 'yan luwadi da 'yan madigo domin su dinga zuwa suna ibadarsu sannan kuma ya zama wajen kariya a garesu...
Sakataren gwamnatin jihar Kebbi, Alhaji Babale Yauri ne ya fitar da wannan sanarwa ranar Litinin 23 ga watan Satumba a Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi.
A cewar ta, "mahaifiyata ta ji matukar ciwon jin labarin, a cikin kuka ta dinga yi min tambayoyin me tayi min da zan yi mata haka tare da fada min cewa zai saka mata guba tunda har na iya boye mata maganar na canja addini na tsawo
A yayin da ya zuwa yanzu gwamna Badaru bai kafa sabuwar majalisa ba, wannan shi ne babban nadi da yayi tun bayan karbar rantsuwar sabuwar gwamnatinsa a wa'adi na biyu da aka gudanar a watan Mayun 2019.
Ya bayyana cewa an samu kullin tabar wiwi yayin da aka kama matasan tare da bayyana cewa za a gurfanar da su a gaban kotu da zarar an kammala binncike. Sakataren yada labaran jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Alahji Nasiru Dahiru, ya
Masu zafi
Samu kari