Latest
Hukumar yan sandan jihar Gombe ya ceto wani yarinya mai shekaru hudu da haihuwa, Aishatu, daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.
Guda daga cikin shuwagabannin kungiyar dattawan Arewacin Najeriya, Dakta Hakeem Baba Ahmed ya fallasa mutanen dake mayar da agogon baya ga cigaban Arewa, inda yace shuwagabannin Arewa ne matsalar Arewa.
Matashin ‘dan wasa Kelechi Iheanacho mai shekaru 22 ya yi shekara guda bai ga raga ba. ‘Dan kwallon Najeriya ya ajiye mugun tarihi yayin da man City ta yi abin da ba a taba yi ba a makon nan.
Rahotanni sun kawo cewa wani limamin coci ya tsere inda ya shiga wasan buya, bayan yayi ma yarinya yar shekara 12 fyade a jihar Edo. Limamin cocin mai suna Pastor Marvelous Odalo Eranto-Eranto na fuskantar suka bayan an kama shi
Ministan kwadago na Najeriya, Dakta Chris Ngige, ya yi farin albishir da cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fara biyan kananan ma'aikatan gwamnatin tarayya mafi karancin albashin na naira dubu talatin.
Dangane da sanarwar da fadar shugaban kasa ta fitar a shafinta na zauren sada zumunta, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin New York na kasar Amurka domin halartar taron majalisar dinkin duniya karo na 74 a tarihi.
Hukumomin kasar Pakistan sun kama wani mutum mai suna Mohammed Tahir Ayaz dan shekaru 26, tare da matarsa Ikra Hussain yar shekara 20, daga Huddersfield, West Yorkshire a filin jirgin sama na Sialkot.
Kamar yadda yayi alkawari a shekaru biyu da suka gabata, gwamnan jihar KAduna, Nasir Ahmed El-Rufa'i, ya shigar da yaronsa, Abubakar Al-Siddique El Rufa'i, makarantar gwamnatin Kaduna Capital School dake unguwar Malali Kaduna.
Sanata Shehu Sani ya nemi Buhari ya sa baki a rikicin ‘Yan Sandan Najeriya inda daukar aiki ya hada Sufetan ‘Yan Sanda da Hukumar PSC fada wanda har gobe rikicin ya ki cinyewa.
Masu zafi
Samu kari