Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci dakarun sojin kasar nan da su ci gaba da ruwan wutar da suke yi a yankin tafkin Chadi da kuma yankin Arewa maso gabas d
An kama mutanen ne bayan wani faifan bidiyonsu da su ke zagin shugabannin ya kewaya a dandalin sada zumunta. Mutanen uku da aka kama sun hada da wani dattijo da
Ganduje ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a gidan gwamnatin Kano yayin rantsar da mambobin wani kwamiti da zai taimakawa kwamitin kar ta kwana a kan annobar cov
Alkaluman ma su dauke da kwayar cutar covid-19 da NCDC ta fitar a ranar Alhamis, 30 ga watan Afrilu, sun nuna cewa jihar Kano, a karo na farko, ta sha gaban jih
A yanzu dai kam ba sabon labari ne yadda annobar Coronavirus ta bulla a Najeriya, da kuma yadda take cigaba da ruruwa a tsakanin jahohin kasar tana yi ma jama’a
An gurfanar da wani mai tsaron ma'adanar gawawwaki tare da wani ma'aikaci a gabankotun majistare da ke Ondo a kan zarginsu da hannu a batan gawar wata mata.
Binciken da aka wallafa cikin wata mujallar kiwon lafiya ta jami'ar Swami Vivekanand Subharti da ke India, an wassafa jerin alfanun azumi ga lafiyar dan Adam.
Yanzu kuma mun kawo maku jerin magungunan da ake sa ran za su yi maganin COVID-19. Za ku ji manyan Kasashen Duniya da su ke ikirarin gano maganin COVID-19.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa ana neman wata mai jego mai suna Amaka Okoro ido rufe. Ta tsere bayan an tabbatar da tana dauke da coronavirus
Masu zafi
Samu kari