Latest
Ministan sharia, Abubakar Malami ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Litinin ta bakin hadiminsa a kan harkar watsa labaru, Dakta Umar Gwandu.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Lahadi, 03 ga watan Mayu. Kasuwanni da wannan umar
Yayin da gwamnati ta sassauta dokar hana fita a jahohin Legas, Ogun da Abuja, likitoci sun gargadi y'an Najeriya game da hadarin annobar cutar Coronavirus.
Gwamna El-Rufai zai dauki tsattsauran mataki a game da COVID-19. Kwamishinar yada labarai ta jihar Kaduna, Dr. Amina Mohammed-Baloni ta shaidawa ‘yan jarida.
Tun bayan bullar cutar korona karo na farko a Kanon a watan Afrilu, ana ci gaba da samun yawan mace-macen mutane mai ban mamaki sabanin yadda aka saba a baya.
Jami'an tsaro a Legas sun datse wata babbar motar daukan kaya da aka cakuda mutane a cikin shanu domin shigar da su cikin jihar. Babbar motar, wacce ta taso dag
Rabi'u Musa, sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar'adua ya rasu. Musa ya rasu yana da shekaru 60 a duniya kamar yadda rahoton ya nuna.
Aisha, diyar Mallam Abba Kyari, tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa mahaifinta bai taba tuka mota ba har ya rasu.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, ya bayyana cewa a halin yanzu jihar ta rasa rayuka takwas sannan mutane 66 sun kamu da annobar nan ta coronavirus.
Masu zafi
Samu kari