Latest
Hukumar shirya jarabawar samun gurabe a makarantun gaba da sakandari, JAMB, ta sanar da antaya zambar makudan kudi naira biliyan 7 ga asusun gwamnatin tarayya.
Duba da yadda cutar Coronavirus ke cigaba da yaduwa kamar wutar daji a Najeriya , akwai yiwuwar mutum ya dauka daga wani ba tare da ya sani ba ta mu'amala.
APC ta karbi shawarwarin tsohon mataimakin shugaban kasa amma ta karantar da Atiku Abubakar bayan da ya ba Gwamnatin Tarayya shawara kan tattalin arziki kwanaki
A ranar Litinin, 4 ga watan Mayu ne wa’adin dokar ta bacin da Buhari ya sanya a jahohin uku ya kare, don haka ake sa ran jama’a za su fara fita harkokinsu.
A yau kungiyar ARD ta shiga yajin aikin kwanaki 3 a asibitin Jami’ar OOUTH na Jihar Ogun. Likitocin fara wani danyen yajin aikin jan-kunne ne a yau Litinin.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jinjina ma juriyar yan Najeriya, inda yace Najeriya za ta farfado da karfinta bayan gushewar Coronavirus.
Bayan Shugaba Buhari ya bukaci a kai wa Jihar Kano agaji kwanaki. NCDC ta horas da Ma’aikata da-dama a makon jiya, sannan an wayar da kan mutane a Kauyukan Kano
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana daga cikin mutane 59 dake dauke da cutar Coronavirus a jahar Kaduna, 50 daga cikinsu almajirai ne
Gwamnatin Kaduna ta yi wa Malaman lafiya tanadin musamman. Gwamna Nasir El-Rufai zai dauki nauyin iyalin Likitocin da su ka mutu wajen kula da masu COVID-19.
Masu zafi
Samu kari