Latest
Majalisa za ta binciki zargin cewa ta karbi cin hanci a hannun Bill Gates. Shugaban majalisar wakilan ya bukaci akawun majalisar da su shirya kai kara kotu.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fasa rundunar Yansandan Najeriya a matakin yi mata garambawul don inganta aikinta.
Akwai wadanda ake zargin sun kamu da COVID-19, amma an ki bari ayi masu gwaji a Kogi. Kungiyar Likitoci ta zargi Gwamna Yahaya Bello da kin bari ayi gwaji.
Muguwar annobar nan mai janyo toshe numfashin dan Adam, COVID-19, wanda aka fi sani da suna Coronavirus na cigaba da zamewa al’ummar jahar Kano babbar tarnaki.
A jiya ne aka birne gawar Alhaji Iro Sabe, Kilishin Katsina a makabartar Dan Tukum bayan an yi jana'izarsa a Kofar Soro. Liman Muddaha ne ya sallaci gawarsa.
‘Yan Majalisar Najeriya za su binciki NDDC, sun aikawa Minista sammaci. Ana zargin Ma’aikatar da daukar ruba-ruba aiki game da facaka da barna a Neja-Delta.
Wani sabon kazamin rikicin kabilanci ya barke tsakanin kabilar Tibi da kabilar Ichen a karamar hukumar Donga ta jahar Taraba a ranar Talata, 5 ga watan Mayu.
A jiya Jama’a sun fadi abin alherin da su ka sani game da shugaba Ummaru ‘Yaradua. Bayin Allah sun fito su na yabon tsohon shugaban a shafukansu na Tuwita.
Hukumar karbar koke koke da yaki da rashawa ta jahar Kano, PCACC, ce ta sanar da haka a ranar Talata,5/05/2020 inda ta ce yan kasuwan sun dauki wannan alkawari.
Masu zafi
Samu kari