Latest
Mun tattaro maku jerin wasu wuraren da-dama da Marigayi Ummaru ‘Yaradua ya banbanta da duk sauran Shugabannin da su ka yi mulkin Najeriya daga 1960 zuwa yau.
Da farko Dabir Choudhury ya yi alkawarin zai tara wa wadanda suka kamu da cutar korona wato COVID-19 kudi Dallar Amurka 1,250 a ranar Lahadi da ta gabata.
Gwamna Fintiri ya bukaci jama'a da su kiyaye lafiyar majinyatansu da tsofaffin da shekarunsu suka kai 65 ko sama da haka ta hanyar tabbatar da sun zauna a gida.
A ranar Lahadin da ta gabata ne rundunar sojin kasar Nijar suka fatattaki mayakan ta'addancin Boko Haram da suka kai musu hari a garin Diffa da ke kan iyaka.
Bayan shekaru 10 da rasuwa, Muhammadu Buhari ya kwatanta marigayi tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar'adua da ma'aikacin gwamnati mai gaskiya da rikon amana.
A wata sabuwar wallafar alkalumma da hukumar ta fitar a ranar Talata, 5 ga watan Mayun 2020, ta nuna jerin kasashen da cutar ta fi harbi a nahiyyar Afirka.
Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar da shirinta na yi ma yan wasan ta gwajin cutar Coronavirus domin tabbatar da matsayin lafiyar yan wasan.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ne ya sanar da hakan da yammacin ranar Talata yayin wani taro da manema labarai. Alhaji ya ce Inuwa na daya
Don haka Zakari ya ce zasu dauke yarinyar daga gidansu zuwa inda ake killace masu cutar a garin Dutse, babban birnin jahar Jigawa domin ta hadu da mahaifinta.
Masu zafi
Samu kari