Latest
Zulum ya bai wa shugaban kwamitin yaki da cutar korona ta jihar umarni tuntubar Shehun Borno tare da yin taro da malamai da limaman jihar a kan sallar idi.
Mun kawo maku jerin manyan Kasashen Afrika da COVID-19 ta yi kamu. Mutum 1, 101 wannan cutar ta kashe a kasashen Afrika ta kudu, Aljeriya, da Najeriya da Kamaru
Gwamnatin tarayya ta kwaso 'yan Najeriya 292 daga kasar Saudiyya sakamakon annobar COVID-19. Jirgin da ke dauke da 'yan Najeriyan ya iso ne a daren Talata.
Mumunar gobara ta auku a hedkwatar hukumar ayyukan aika da karban sako watau NIPOST dake birnin tarayya Abuja. Gobarar ta fara ne tn karfe 9 an safiyar yau.
Tawagar kwararrun da gwamnatin tarayyar Najeriya ta tura yankin arewacin kasar nan domin bankado dalilin mace-mace a wasu jihohin yankin ta ce ta fara gano dali
Kawo yanzu kusan watanni biyu kenan da shimfida dokar hana fita a jihar Kaduna, gwamna Mallam Nasir El-Rufa'i ya yi karin haske kan yiwuwar sassauta dokar.
Gwamnatin jihar Kano ta yi wa majami'u 31 na jihar feshin hana yaduwar cutar coronavirus, Gwamna Abdullahi Ganduje ya bayyana hakan a gidan gwamnatin jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa ma'aikatar kudi ta jihar umarnin biyan albashin watan Mayun 2020 a ranar Talata, kwanaki shida kafin ranar biyan albashin wata.
Likitocin FMC, Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke birnin Lokoja a jihar Kogi, sun fadi dalilin da ya sanya har kawo yanzu ba a samu masu cutar korona ba a jihar.
Masu zafi
Samu kari