Latest

Yanzu-yanzu: FG ta tsige shugaban TCN
Breaking
Yanzu-yanzu: FG ta tsige shugaban TCN
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Ministan wutar lantarki na Najeriya, Mohammed Sale ne ya amince da sallamar a ranar Talata inda ya nada Sule Abdulaziz don aiki a matsayin mukaddashin shugaban.