Latest
Sarkin Bauchin ya bayar da wannan umarnin ne yayin taron da yayi da masu ruwa da tsaki a kan annobar COVID-19 wanda aka yi a masaukin bakin gwamnatin jihar.
Ministan labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai na fadar shugaban kasa bayan zaman majalisar zartarwa.
Wasu 'yan bindiga sun budewa masu bauta wuta a yammacin Talata a wani masallaci da ke tsakiyar Afghanistan. A take suka halaka mutum takwas da ke buda baki.
Cikin wani sako da kakaakin Osinbajo ya wallafa a shafin Twitter, Laolu Akande, yace daga cikin manyan batutuwan da majalisar ta tattauna akwai batun wuta.
Kungiyar likitocin Najeriya, NMA, reshen jahar Legas ta umarci yayanta su fara yajin aikin sai yajin aikin sai ‘baba ta ji’ daga karshe 6 na yammacin Laraba.
A sanarwar da sakataren tsare - tsaren APC, Emma Ibediro, ya fitar a Abuja ranar Laraba, jam'iyyar ta ce za ta fara sayar da fom ga ma su sha'awar takara gabani
A yanzu haka shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, yana jagorantar zaman majalisar zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke babban birnin Tarayya Abuja.
Mun ji cewa ashe rufe Bayin Allah a gida zai iya kashe Jama’a fiye da cutar COVID-19. Masana sun bayyana tabargazar da zaman gida za ta yi wa kasashen Duniya.
Femi Adesina, kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar da mutuwarta a cikin sakon ta'aziyyar da ya fitar a ranar Laraba. Adesina ya ce shugaba Buhar
Masu zafi
Samu kari