Latest
Yanzu nan mu ke jin cewa Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranakun hutun karamar Sallar bana. Mista Ogbeni Rauf Aregbesola, ya yi jawabi a madadin shugaban kasa.
A cikin tsakar makon nan ne Shehu Sani ya bayyana kasar da ‘Yan Majalisar Tarayya su ke sato dokoki. Sani ya ce ‘yan Majalisa kan dauko dokoki daga Singafo.
A bidiyon, an ga dan sandan na kin karbar cin hanci ko kuma kudin goro wanda direbobi suka saba bai wa 'yan sandan kan hanya. Ya ja kunnen direban tkan haka.
Musayar yawu ta yi zafi gami da nuna yatsa a tsakanin kasar Amurka da China, dangane da surkullen da suka mamaye yanayin da ya haddasa bullar cutar korona.
Kungiyar Jama’til Nasril Islam JNI, a karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi ta yi bayani game da sabon salon sallar Idi da za’a yi a karamar sallah.
A jiya ne Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta maidawa Ministan kwadago raddi. Ministan ya zargi ASUU da zaman gida su na wasanni, ana nemo maganin COVID-19.
Wannan shekara babu batun sallar idi a Garin Abuja saboda Coronavirus inji Majalisar Limamai. “Ana kira da cewa mutane su kara hakuri da bin dokokin hukuma.
Sanarwar ta kara da cewa sojojin sun kuma kashe yan taadan kungiyar Boko Haram 3 sannan wasu adadi masu yawa da ba a tabbatar ba sun tsere da raunika a jikinsu.
Wani bidiyo da ke bayyana yadda wtaa mata ta yi wa jami'an hukumar wutar lantarki ta Najerya mugun duka. Kamar yadda bidiyon ya nuna, jami'an sun bayyana dauke
Masu zafi
Samu kari