Latest
Gwamna Umar Ganduje na jihar Kano ya shawarci malaman addinin islama a jihar da su gabatar da gajeriyar huduba yayin sallar idi wacce ya aminta da a yi duk da g
"Bayan na yi aure, mahaifinmu ya bani shanu 20 da filaye biyu. Dalilin da yasa ni da yan kungiya ta muka kashe dan uwa na shine mahaifinmu ya fi yarda da shi.
Maginan kabari da masu tsaron makabartu a jihar Kano na cikin wani hali sakamakon ci gaban yaduwar annobar Coronavirus a jihar. Daily Trust ta gano cewa, tun ba
Atiku ya ce, "Dukkan wadannan matakan ba za su rage wani abu cikin azumin mu ba, domin mu musulmi mun yarda cewa duk abinda ya faru kaddara ce daga Allah."
Wata budurwa 'yar Najeriya ta kama saurayinta da mugun dambe a tsakar titi bayan ta kama shi dumu-dumu da wata yana cin amanarta a dakin otal a garin Owerri.
Mutane da dama kan yi balaguro daga birane daban daban a jajiberin sallah domin zuwa gida yin bikin sallah tare da iyalansu da sauran yan uwa da abokan arziki.
Inname ya gwamnatin jihar Sokoto tare da hadin gwiwa da NCDC, WHO da sauran masu ruwa da tsaki suna aiki ba dare ba rana domin dakile yaduwar cutar a jihar.
Gwamnatin shugaba Buhari ta haramta wa ministocinta sallamar shugabannin cibiyoyin da ke karkashin su kai tsaye. Sabon tsarin ya dakushe karfin ikon ministoci.
Bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, 23 a watan Mayu, akwai yiwuwar sake duba lamarin.
Masu zafi
Samu kari