Latest
An samu karin mutum 18 da suka kamu da cutar a jihar a ranar 21 ga watan Mayu. 14 daga cikinsu sun fito ne daga karamar hukumar Kaduna ta Arewa, 2 daga Zaria.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 339 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Ba kankanin abin farinciki ba ne a wurinmu cewar ma'aikanmu da su ka kamu da cutar korona a kwanakin baya sun warke. Sakamakon gwajin da aka aiko min ya nuna ce
Don haka Oyegun yace shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganin kamata ya yi a basu daman tsayawa takara karo na biyu, sai dai kuma idan su ne basu da muradi.
Wata matashiya Salma Hassan da ke karamar hukumar Itas Gadau ta jihar Bauchi, ta shiga hannun 'yan sandan jihar sakamakon zarginta da ake da sokawa mijinta wuka
Kwamishinan lafiya na jihar Legas, Farfesa Akin Abayomi, ya ce gwamnatin jihar na kashe tsakanin N40,000 zuwa N50,000 a kan kowanne gwajin da ake wa mutum daya.
Karyewar darajar man na nufin kudin shigar kasar sun ragu kenan, haka zalika ga shi kasar ta dakatar da duk wasu harkokin kasuwanci saboda gudun yaduwar annobar
Gwamnatin jahar Kaduna ta tabbatar da dokar hana fita da shiga jahar Kaduna, sa’annan ta dauki alwashin tabbatar da dokar hatta a ranar karamar Sallah na bana.
Dazu nan aka datse iyakokin Kano, ya cafke dinbin Matafiya daga Jihar Kaduna. Mun kuma ji cewa Osinbajo ya jagoranci wani taron NEC da ba a taba yin irinsa ba.
Masu zafi
Samu kari