Latest
A cikin wani jawabi da Azeez Sani, shugaban sashen yada labarai na NECO, ya ce, "shugaban kasa, bisa dogaro da ikon da kundin tsarin mulki ya bashi, ya amince
Dakarun sojin Najeriya uku ne suka rasa rayukansu yayin fatattakar 'yan ta'adda, wani jami'i ya sanar. Shugaban fannin yada labarai na ma'aikatar tsaro, John En
Sultan ya bada umarnin cewa Musulmi su yi sallarsu a gida don dakile yaduwar cutar coronavirus. Amma kuma, wasu gwamnonin arewa sun sassauta doka a jihohinsu.
Allah Ya tona asirin wasu miyagun mutane masu cinikin sassan jikin dan Adam bayan wani rikici ya barke a tsakaninsu, wanda hakan tasa a kan tsince su a rana.
Sun nuna bacin ransu dangane da yadda ma’aikatar take jan kafa wajen biyansu kudaden su bayan sun kammala aikin da aka basu, don haka suka nemi a basu kudinsu.
Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar da jama'ar jihar Kano cewa yana yin duk abinda ya dace don dawo musu kwanciyar hankalinsu, cewa yana sane da halin da suke ciki
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya bai wa jama'ar jiharsa tabbacin cewa manoman jihar sai sun koma gonakinsu a bana, kamar yadda suka tsara da izinin Allah.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta damke wasu mutum 10 da ake zargi da sa hannunsu wajen lakada wa Fasto Okochi Chuwu Obeni mugun duka bayan zarginsa da aka y
Farmakin da sojin saman Najeriya karkashin rundunar Operation Lafiya Dole ta kai a Njimia da ke dajin Sambisa, ya tarwatsa kayan yakin 'yan ta'addan Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari