Latest
Faruwar hakan ta haifar da bawa hammata iska a tsakanin mabiya darikun guda biyu, lamarin da ya sa wasu Masallatan tserewa daga Masallacin. An shafe kusan sa'a
A watan Yuni, za a fito da tsofaffin ‘Yan Boko Haram a cikin Jama’a a Najeriya. Janar John Enenche ya ce tubabban ‘Yan ta’addan akalla 603 za su shigo Gari.
Dazu nan gwamnatin Najeriya ta yi ram da jirgin Ingila da ke yawo bayan an hana tashi. Jaridar The Guardian ta ce ‘jirgin kamfanin Flair Aviation na kasar UK.
A cikin karin mutane 176 da hukumar NCDC ta sanar da cewa sun sake kamuwa da cutar korona a ranar Asabar, ba a samu wanda ya kamu da cutar a Kano ba ranar Asaba
Yayinda Farfesa Ibrahim Gambari ya shiga ofis ne a makon da ya gabata, Gwamnonin kasar nan sun yi alkawarin ba sabon Hadimin Shugaba Buhari hadin-kai a ofis.
Majalisar Malamai a Kaduna ta roki Gwamna Nasir El-Rufai ya sassauta takunkumin kulle yi kira ga musulmai su tsaya tsayin-daka da addu’o’i a lokacin Ramadan.
A cikin sanarwar da rundunar soji ta wallafa a shafinta na tuwita, ta bayyana cewa ta samu nasarar kama mambobin kungiyar 'yan ta'adda mai suna 'Bassa'. An kama
A jiya ne Shugaban kasa ya sabunta wa’adin Akabueze a matsayin Darektan kasafi. Ma’aikatar kasafin kudi ta tabbatar da cewa an sabunta wa’adin Darekta Janar.
Tsohon aminin shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce shawara aka baiwa tsohon shugaban kasan mulkin soja, Sani Abacha, ya boye makudan kudade a waje.
Masu zafi
Samu kari