Latest
Hukumar Lafiya ta Duniya, ta bayyana cewa ta fara duba yiwuwar la'akari da maganin gargajiya na kasar Madagascar, wanda ake ikirarin yana maganin cutar korona.
Simon Lalong, gwamnan Plateau kuma shugaban kungiyar ne ya jagoranci taron da gwamnonin suka yi ta intanet kamar yadda jaridar Sahara reporters ta ruwaito.
A cikin wata wasika da Shuaibu ya wallafa ranar Laraba, ya yi gargadin cewa al'amura za su iya durkushewa a cikin jam'iyyar APC matukar Oshiomhole ya ci gaba da
Wani bidiyo mai matukar bada mamaki ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani, an kama ma'aikaciyar jinya wacce ake zarginta da yunkurin satar jinjiri danye shar.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Yenagoa, babbar birnin jihar Bayelsa, ta yanke hukunci kan lamarin matashin jihar Kano da ya dauki budurwarsa daga gida
Ya kara da cewa sojojin sun gano wasu kananan gidaje da ke kusa da sansanin da yan ta'adan ke amfani da su wurin ajiye man fetur da wasu kayayyakin bukatunsu.
Majalisar Dattawa tana rokon Gwamnatin Tarayya ta fadada dokar dauke nauyin haraji na shigo da wasu magunguna masu muhimmanci kamar na zazzabin cizon sauro.
A cewar kwamitin Malaman, matakin da Ganduje ya dauka zai haifar da hauhawar wadanda za su kamu da kwayar cutar korona da ke cigaba da yaduwa a jihar, musamman
Uche Achi-Okpaga, sakataren yada labarai na Ohanaeze Ndigbo, ya zargi shugabannin arewa da dora wa yankin kudu nauyin almajiran jihar. A wata tattaunawar da yay
Masu zafi
Samu kari