Latest
Hukumar Zabe Ta Kasa Mai Zaman Kanta INEC, ta shata wasu sharuɗa biyu da za a yi amfani da su yayin gudanar da zaben gwamna a jihohin Ondo da Edo da ke tafe.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya yi umurnin dakatar da daukar sabbin ma'aikata, karin girma ga ma'aikata da kuma wasu manyan ayyuka a jiharsa.
Watanni uku bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da babban birnin kasar na Tarayya.
Kamfanin NNPC ta bayyana cewa ta samar da manhajar gano mutanen da suka yi ma'amala da masu cutar korona wacce za a iya amfani da ita a sassan kasar daban-daban
Furucin ministan ya zo ne a yayin amsa tambayoyi da korafe-korafen yadda kudin gudanar da muhimman ayyuka ya yanke wa ma'aikatu da cibiyoyin gwamnati a kasar.
Yanzu nan mu ka ji cewa wani tsohon Gwamnan Ondo ya mutu a Najeriya. Tsohon Gwamna Bamidele Olumilua da ya yi mulki a lokacin Ibrahim Babangida ya kwanta dama.
Kwamitin majalisar dattawa kan baitul mali , ta tuhumci babbar bankin Najeriya CBN kan wani kudi $3.3 billion (Kimanin N1.2 trillion da ake zargin sun bace.
A jiya Alkalin Kotun Abuja ya ki sakin wani ‘Dan Majalisa da ake tuhuma da badakalar satifiket. A karshe Alkali ya bada belin ‘Dan Majalisar na Kwara a kan N5m
Wani yaro ya bata amma sai aka tsinci gawarsa a cikin wata mota bayan an kwakule masa ido a Suleja, jihar Neja. Yaron mai shekaru 9 mai suna Emma, ya bata ne.
Masu zafi
Samu kari