Latest
'Yan bindiga tara ne suka rasa rayukansu sakamakon musayar wuta da aka yi tsakanin 'yan sanda da 'yan sa kai a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja a Najeriya.
A kalla mutum 48 ne aka kashe a rikicin kabilanci da ya auku a karamar hukumar Lamurde ta jihar Adamawa. Ana shirya gawawwakin da aka kashe sakamakon rikicin do
Kwamitin Ayyuka na jam'iyyar ta PDP reshen jihar Kaduna ta yanke hukuncin dakatar da 'ya'yan jam'iyyar bayan binciken farko da ta fara yi na ladabtar da su.
Ma'aikatar kiwon lafiyan jihar Legas ta sanar da warkewa da sallamar masu cutar Coronavirus 67 a jihar bayan gwaji biyu a jere ya nuna sun barranta daga cutar.
A kalla mutum 197 ne wadanda ake zargi da laifuka daban-daban da ya hada da garkuwa da mutane, fashi da makami, satar motoci da kwacen adaidaita ne suka shiga h
Daruruwan matasa ne suka fito suka tare kofar da ta sada kasashen biyu suna kira ga gwamnatin Najeriya da Nijar su dauki mataki a kan yan bindigan cikin gaggawa
A ranar Asabar ne sarkin Daura, Umar Faruq Umar ya tabbatar da cewa cutar coronavirus ba karya bace. Ya yi kira ga 'yan Najeriya da su ji tsoron Allah da doka.
Ana kuma ganin cewa wasu daga cikin maaikatan lafiya suna kyashin duba marasa lafiya saboda tsoron kamuwa da cutar ta korona kamar yadda The Nation ta ruwaito.
Tsohon ministan ilimi, Alhaji Muhammad Bello Dogondaji, ya rasu yana da shekaru 84 a duniya. Ya rasu a ranar Juma'a a asibitin koyarwa na jami'ar Usman Danfodiy
Masu zafi
Samu kari