An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna)

An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna)

Wani yaro ya bata amma sai aka tsinci gawarsa a cikin wata mota bayan an kwakule masa ido a Suleja, jihar Neja.

Yaron mai shekaru 9 mai suna Emma, ya bata na kwanaki biyu kafin daga bisani aka samu gawarsa a wata mota a safiyar Litinin, 1 ga watan Yuni.

An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna)
An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna). Hoto daga The Nation
Asali: Twitter

An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna)
An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna). Hoto daga The Nation
Asali: Twitter

Motar da aka samu gawar a ciki ta wata makarantar koyon mota ce.

An gaggauta kiran 'yan sanda bayan samun gawarsa a motar kuma an dauke gangar jikinsa don adanawa a ma'adanar gawawwaki da ke Suleja.

Mahaifiyar Emma na siyar da gasasshiyar masara a kusa da inda aka tsinci gawar.

An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna)
An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna). Hoto daga The Nation
Asali: Twitter

KU KARANTA: Yanzu-yanzu: An samu karin mutum 348 masu dauke da korona

An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna)
An tsinci gawar yaro a mota bayan an kwakule masa idanuwa (Hotuna). Hoto daga The Nation
Asali: Twitter

Kamar yadda hotunan suka bayyana, mazauna yankin sun matukar girgiza da shiga alhini tare da tashin hankali sakamakon aukuwar lamarin.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel