Latest
Gwamnatin tarayya ta yi asarar kudin shiga har naira triliyan 1.01 cikin watanni uku kacal sakamakon barkewar mummunar annobar coronavirus wacce ta dami duniya.
Labari da muke samu ya nuna cewa an dakatar da daraktan cibiyar lafiya ta jihar Nasarawa, Samuel Atala, sakamakon zarginsa da ake da mallakar satifiket na bogi.
Sai dai a madadin haka Ministan Shari'ar ya ce gwamnatin zata yi aiki tare da Gwamnonin Jihohi domin shimfida hanyoyin aiwatar da dokar cikin tsari mai inganci.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana bakin cikinsa bisa rasuwar Shugaba Pierre Nkurunziza na kasar Burundi da ya rasu a ranar Litinin sakamakon bugun zuciya.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr. Isa Ibrahim Ali-Pantami, ya bayyana dalilin da ya sa ya nemi Shugaban NCC ya zarce a ofis bayan ya yi shekaru 5
Hukumomi a karamar hukumar Jos ta Arewa a Plateau sun nuna damuwarsu kan yadda ake samun mutuwar mutane cikin yan kwanakin ba tare da wani bayanannan dalili ba.
Daya daga cikin manyan 'yan kasuwar man fetur din Najeriya, ANthony Enukeme ya rasu. Ya rasu sakamakon rashin samun damar zuwa duba lafiyarsa saboda korona.
'Yan ta'adan kungiyar Boko Haram sun kashe mutane 69 a kauyen Foduma Kolomaiye mai nisan kilomita 11 daga garin Gazaure da ke karamar hukumar Gubio a Borno.
Gwamnatin kasar Jamus ta alanta taimakawa kasar Najeriya da kudi kimanin bilyan 11.3 domin jinkai da samar da abinci ga al'ummar arewa maso gabashin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari