Latest
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 663 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Akwai bukatar sadaukarwa, musamman a bangaren ma'aikata. Ma'aikata basa zuwa aiki amma ana biyansu cikakken albashi, ana cigaba da kashe musu kudi kamar a lokac
Shugaban kwamitin, Farfesa Idris Muhammad ya shawarci mazauna jihar musamman wadanda suke yin muhimman ayyukan yau da kullum su mika kansu ayi musu gwajin.
Gwamnatin jihar Zamfara a ranar Talata ta yi murnar cika kwanaki goma sha hudu 14 (Makonni biyu) cir ba a samu mai cutar Coronavirus (COVID-19) ba a jihar.
Wani abun mamaki da al'ajabi ya afku a jihar Enugu inda wasu 'yan uku mata suka auri maza 'yan uku, an guma gudanar da kasaitaccen bikin auren ne a rana guda.
Kungiyar kasuwanci na duniya WTO ta amince da tsohuwar ministar kudin Najeriya, Ngozi Okonjo Iweala matsayin daya daga cikin yan takaran kujerar shugabanci.
Masallacin farko da aka fara ginawa a nahiyar Afrika shine masallacin sahaba da ke Massawa a kasar Eritrea, an kuma gina shi a tsakanin shekarar 620 zuwa 630.
Ngige ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a biya kudaden allawus din ga maaikatan lafiyar ne saboda jajircewar suka yi wurin yaki da coronavirus.
Hauwa'u ta ce jariri daya namiji daga cikin 'yan hudun da ta haifa ya mutu kafin su karasa asibitin ABUTH Ta ce ragowar jarirai uku na bangare na musamman domin
Masu zafi
Samu kari