Latest
Cin abincin da ya wuce misali yana hana kwakwalwa ta yi aiki da kyau. Cushe ciki da abinci yana jawo shigar maiko cikin jijiyoyin da ke kai jini cikin kwakwalwa
A gargadin da Bankin Duniya ya yi a ranar Talata, 9 ga watan Yuni, ya nuna cewa akwai yiwuwar wasu mutane da ke rayuwa cikin talauci za su dawwama a cikinsa.
Janet ta ce ta dabawa saurayinta nata wuka saboda ya tura mata sakon text a madadin ya kira ta da wayar salulu domin taya ta murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki tare da wasu masu neman tikitin takarar gwamnan jihar a karkashin APC sun isa sakatariyar jam'iyyar a Abuja domin tantancesu.
"Ni a wurina babu wata matsala idan an mayar da aikin majalisa na wucin gadi da za a ke yi lokaci zuwa lokaci tunda dai a halin yanzu ma bama zama fiye da sau
Jami’ar farko a Najeriya, jami’ar Ibadan wacce aka fi sani da UI ta fito ta raba gardama kan cece-kucen da akayi kan sihhancin kwalin karatun gwamnan jihar Edo.
Majalisar Wakilai ta kira ministar agaji da ci gaban al'umma Sadiya Umar domin ta yi bayan kan kudin da aka raba na tallafin domin rage radadin annobar korona.
A ranar Laraba, majalisar dattawan Najeriya ta musanta umartar hukumar yaki da rashawa (EFCC) da bincikar ministan harkokin yankin Neja Delta, Godswill Akpabio.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya nada tsohon dan takarar kujerar gwamnan jihar karkashin jam'iyyar APGA, Dr Sani Shinkafi matsayin mai bada shawara.
Masu zafi
Samu kari