Latest
Wata mata tare da 'ya'yanta uku sun kurmushe har lahira a wata muguwar gobara da suka yi a Nkangbe, wani yanki na jihar Neja, wacce ta faru wurin 11:30 na dare.
Shahrarren Dan wasan kwaikwayo, Ali Muhammad Nuhu, ya mika godiyarsa da ilahirin masoya da abokan arzikin da suka aika masa sakon ta'azziyar rashin mahaifinsa.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa kotun zabe ta tabbatar da Sanata Smart Adeyemi matsayin sahihin wanda ya lashe zaben kujerar wakiltar Kogi.
A cikin sanarawar da rundunar ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta, rundunar soji ta ce ranta ya baci da harin da 'yan Boko Haram/ISWAP suka kai tare da
Daya daga cikin wadanda suka ga yadda 'yan Boko Haram suka halaka jama'a a kauyen Faduma Kolomdi da ke karamar hukumar Gubio ta jihar Borno a ranar Talata.
Majalisar dattawa ta fadi dalilin da ya sa Boko Haram ta ke galaba a kan Najeriya. Ahmad Lawan yavce siyasa ce ta sa aka gaza kawo karshen matsalar rashin tsaro
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi da aka yi wa gwaji aka gano ya kamu da kwayar cutar COVID-19 kimanin mako guda da ta wuce ya warke. Rilwanu Mohammed, shugaban
Ana ganin dan wasan gaban wanda tauraruwarsa ke ci gaba da haskawa ya yi shirin cika bujensa da iska daga kasar Italiya da zarar an karkare gasar wasannin bana.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke mutane 97 a kan laifin halarta gidan rawa tare da take dokar Jana walwala wacce aka saka don dakile yaduwar korona.
Masu zafi
Samu kari