Latest
Mun samu rahoton cewa, bullar wata bakuwar cutar dabbobi wadda ake kiranta Contagious Bovine Pleuropneumonia (CBPP), ta janyo asarar shanu da dama a jihar Kano.
Rikicin kabilanci a tsakanin kabilar Lunguda da Waja ya yi sanadiyar rasa rayukan jama'a da dama tare da salwantar dukiya a jihar Adamawa, rikicin a kan gona ne
Rundunar sojin sama na operation lafiya dole sun yi raga-raga da yan ta'addan Boko Haram a mabuyarsu da ke dajin Sambisa a lokacin da suke tsaka da yin taro.
Hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari yana sallah yayin da yake zaune a kan kujera ya janyo cece-kuce daga ma'abota amfani da kafafen sada zumuntar zamani.
Mai shigar da kara, Sufeta Uloh Goodluck ya roki kotu ta bashi damar mika takardun bayannan binciken da ya yi ga ofishin direktan shari'ar na jihar don shawara.
Mun ji Majalisar Dinkin Duniya za ta ba Najeriya gudumuwar $180m domin yaki da COVID-19. UN za kuma ta ba Mutanen da ke Arewa maso gabashin Najeriya tallafi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga dakarun sojin kasar da kada su saurarawa 'yan Boko Haram. Ya ce su fanshe rayukan jama'arsa da aka kashe a Faduma.
Makarantun Gwamnati za su koma karatu a Ranar 16 ga watan Yuni a jihar Kuros Riba inji gwamna Ben Ayade. Ya ce yara su nemo takunkumin rufe fuska da hanci.
Adams Oshiomhole ya jawowa kansa magana maras dadi a kan batun badakalar satifiket din Gwamnan Edo, inda Hadimin gwamnan ya caccaki Shugaban Jam’iyya Oshiomhole
Masu zafi
Samu kari