Latest
Sakamakon tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna da kuma rantsar da sabon wanda zai maya gurbinsa, Auta Isaac, rikici ya barke azauren majalisa
A sakon ta'aziyar da mai magana da yawun gwamnan, Ismaila Uba Misilli ya fitar a ranar Alhamis, gwamnan ya bayyana bakin cikinsa bisa rasuwar marigayi Poloma.
Mambobin majalisar dokokin jihar Kaduna sun tsige mataimakin kakakin majalisar, Hon. Mukhtar Isa Hazo. Sun tsige shi ne bayan wani zabe da aka gudanar a tsakani
Rundunar 'yan sandan jihar Imo sun damke wata mata mai shekaru 28 mai suna Victoria Joseph da wata mai shekaru 33 mai suna Joy Ugorji a kan zarginsu da ake.
Allah ya yiwa babban sakataren gudanarwa na kungiyar Jama'atu Izalatul bidi'a wa ikamatus sunnah, wacce akafi sani da Izalah, Malam Mukhari Ibrahim rasuwa.
Mai shari’a Anwuli Chikere shi ne ya yi watsi da karar da jam’iyyun suka shigar inda ya ce Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta na da ikon rusa su.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu ya jadadda cewar yana nan cikin koshin lafiya a cibiyar killace masu cutar korona kuma cewa kwanan nan zai fito daga cikinta.
Shugaban Majalisar, Ahmed Lawan ya yi alkawarin tuntubar takwarorin su na Majalisar Wakilai na Tarayya domin su tafi su gana da Buhari da shugabanin tsaro.
Dangane da kididdigar da Hukumar Kula da Al'amuran Tsaro ta Najeriya ta fitar, an kashe masu tayar da kayar baya 1,596 a tsakanin 8 ga Afrilu zuwa 8 ga Mayu.
Masu zafi
Samu kari