Latest

An kama 'ɗan aiken' Boko Haram a Borno
Breaking
An kama 'ɗan aiken' Boko Haram a Borno
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Jami'an hukumar NSCDC a jihar Borno sun damke wani mutum da ake zargi da samar wa mayakan Boko Haram kayan bukata, kwamandan NSCDC ya tabbatar da faruwar hakan.