Latest
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sha caccaka a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter bayan ta yi wallafar tunawa da ranar yaran Afrika.
Sarkin na Katsina tare da Sarkin Daura, Umar Faruk da wasu masu sarautan gargajiya a jihar da suka tarbi tawagar gwamnatin a jiya Laraba sun ce sun gode da ziya
Kafin cigaba da sauraron shari'ar a ranar 7 ga watan Yulin 2020, Mai sharia Oyewumi ya umurci lauyan Farfesa Bichi ya kammala shirye hujjojinsa a kan lokaci.
Tsohon dan takarar kujeran shugaban kasa, kuma shugaban kungiyar dattawan jihar Kano, Alhaji Bashir Tofa, ya ce kama Nastura Sharrif, shugaban gamayyar kungiyoy
An garkame majalisar dokokin tarayya dake kwaryar birnin tarayya Abuja domin feshi saboda tsoron cutar annobar Coronavirus da ta hallaka mutane 469 a Najeriya.
A cewar kotun, wacce ke karkashin Laftanal Janar Lamidi Adeosun, ta samu Otiki da laifin rashin da'a da biyayya ga dokokin aikin rundunar soji tare da samunsa
Fadar shugaban kasar ta bakin mashawarcin shugaban kasa na musamman kan kafafen watsa labarai,Femi Adesina ne ya bayyana hakan a ranar Laraba 22 ga watan Afrilu
Babban kamfanin man feturin Najeriya NNPC ya bayyana cewa cikin watanni biyar da rabi da suka gabata cikin shekaran nan, kasar nan ta yi asarar $48m (N17Bn).
Kwamitin masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ya sanya kujerar mataimakin sakataren jam'iyyar, Victor Giadom a kasuwa domin a cewarsa tun a 2018 ya bar mukamin.
Masu zafi
Samu kari