Latest
Kakakin masarautar, Malam Usman Ibrahim, shi ne ya tabbatar da wannan rahoto ga Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) a ranar Laraba, a fadar Daura.
Mataimakin shugban jam'iyyar APC na yankin kudu maso kudu, Hilliard Eta, ya fito ya bayyana kansa a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa Mataimakin shu
Majalisar Wakilai ta fusata a kan Naira biliyan 186 da aka yi ikirarin batarwa a shirin ciyar da dalibai na Gwamnatin Tarayya tun daga shekarar 2016 zuwa yanzu.
A makon jiya ne NNPC ya yi abin da aka yi shekaru 43 ba ayi ba a Gwamnatin Buhari. Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yabawa aikin Shugaban NNPC, ya yi masa narko
Rikicin shugabanci na jamiyyar APC mai mulki ya dauki sabon salo yayin da kwamitin zartarwa na jami'yyar, NWC, ta jadada Abiola Ajimobi a matsayin shugaban riko
Fadar shugaban kasa ta zargi tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiu Abubakar da yada zantukan karya kuma masu tsoratarwa game da yawan bashin da ake binta
Allah ya yi wa hadimin Gwamna Yahaya Bello na musamman, Abdulateef Suleiman rasuwa a safiyar yau Laraba, 17 ga watan Yuni, bayan ya yi fama da jinya asibiti.
Ya kara da cewa, "Lokacin da muke son tabbatar da sahihancin takardun sai muka gano na bogi ne. Wadanda ake zargin daga bisani sun amsa cewa su yan damfara ne."
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, a yau Laraba, 17 ga watan Yuni, zai halarci taron hadin kan China da kasashen Afrika na musamman da za a gudanar.
Masu zafi
Samu kari