Latest
Gambo ya ce, "Labarin gaskiya ne. Abin ya faru a safiyar ranar Alhamis. Dattijon na zaune a gidansa kwatsam wasu yan bindiga suka zo suka yi awon gaba da shi."
Fitaccen mawakin Hausa wanda yake daya daga cikin mawakan zamani kuma shahararre a kasar Hausa, Nura M Inuwa ya samu zantawa da BBC a Instagram da Facebook.
Daga daga cikin ma'aikatan majalisar daga ofishin akawun majalaisa ya kamu da coronavirus kuma an dauki samfurin wadanda ke aiki tare da shi domin yin gwaji.
Mista Obinwanne Okeke da ake zargi da laifin damfara a kotun kasar waje ya amsa laifinsa. Shararren Ɗan kasuwar zai iya shafe shekaru 20 a gidan yari a Amurka.
The Punch ta ruwaito cewa an tsinci gawar Ogiehor ne a gidansa da ke lamba 13 layin Egbor Anenne daura da Benoni kusa da rukunin gidajen gwamnati da ke Benin.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai ya ce ba zai yi kasa a gwiwa ba wajen sake rufe jihar idan har annobar korona ta ci gaba da yaduwa a tsakani.
A jiya ne Shugaban rikon kwarya ya bayyana hanyar kawo karshen rikicin jam’iyyar APC. Prince Eta ya ce sai NEC ta zauna rigimar shugabancin gidan APC za ta kare
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan siyasan APC da PDP da ake yi wa hangen kujerar Sanatan Legas. Daga ciki akwai A. Ambode, Abike-Dabiri, da Sanata Gbenga Ashafa.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 745 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari