Latest
A irin wannan lokacin da jam'iyyar ke fama da wata babban kallubale, kamata ya yi duk masu kaunar jam'iyya su hada kai wuri guda domin tafiyar da jam'iyyar.
Dakatar da Adams Oshiomhole daga kujerar APC ya barka Jam’iyyar APC inda hakan ya dagwulawa Bola Tinubu lissafi a Jam’iyyar APC yayin da aka dumfari 2023.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilin da ya sa jigilar jiragen saman cikin gida ba za ta yiwu a dawo ita ba a ranar 21 ga Yuni, sabanin yadda ta zayyana a baya.
Jami'an tsaro a birnin tarayya Abuja sun saki shugaban gamayyar kungiyoyin matasan Arewa wato CNG, Alhaji Nasturah Ashir Sherrif. Rahoton Jaridar Daily Nigerian
Hukumar yaki da rashawa tare da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da mataimakin kakakin majalisar jihar Binuwai, Christopher Adaji.
Darakta janar na kungiyoyin gwamnonin APC, Salihu Lukman, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki a kan barakar da ya kunno kai a jam'iyyar.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tabbatar da Victor Giadom a matsayin mukaddashin shugaban jam'iyyar APC na kasa, jaridar The Cable ta ruwaito a yau.
Jami'in hukumar ya ce akwai kimanin ma'aikata goma sha biyu yayin da lamarin ya auku, inda nan ta ke mai yankan kauna ta yi wa mutum uku lullubi da bargonta.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta dage zaben fidda gwaninta na gwamnan jihar Edo daga ranar Litinin 22 ga watan Yuni zuwa 23 ga Yuni saboda Gwamna Obaseki.
Masu zafi
Samu kari