Latest
Sanata mai wakiltar yankin Nasarawa ta Yamma, Abdullahi Adamu, ya ce jam'iyyar PDP ba za ta taba zama barazana ga APC mai mulki ba a babban zaben kasar na 2023.
Jami'an tsaron farin kaya sun musanta tarwatsa likitocin da suka halarci taron tantancewa na daukar aiki a kasar Sadi Arabia da aka yi a otal din Sheraton.
Jami'an hukumar DSS sun titsiyen 'yan jarida 2 na gidan talabijin na Channels masu suna Chamberlain Usoh da Kayode Okikiolu, na tsawon sa'o'i a ranar Alhamis.
Wasu da ake zaton ‘yan bindiga ne sun harbe akalla mazauna kauyen Dan-Kumeji da ke karamar hukumar Kankara a jihar Katsina 11 har lahira sannan sun jikkata 6.
Kungiyar Tarayyar Afirka a ranar Alhamis, 26 ga Agusta, ta nada tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, a matsayin babban wakilin yankin gabashin Afirka.
Shugaban jam'iyyar People’s Democratic Party PDP, Uche Secondus, da dimbin magoya bayansa sun dira hedkwatar jam'iyyar. Wadata Plaza. dake birnin tarayya Abuja.
‘Yan makarantar Tegina sun kubuta, amma iyaye da abokan arziki sun yi kashin Miliyan 16. Wadannan kananan yaran sun shafe kwanaki har 88 a hannun ‘yan bindiga.
Sufeto janar na ‘yan sanda, Usman Baba Alkali, a ranar Alhamis, 26 ga watan Agusta, ya karbi rahoton kwamitin bincike na musamman kan badakalar Abba Kyari.
Tijjani Umar, sakataren din -din -din na Fadar Shugaban Kasa, ya gargadi ma’aikata game da cin amana da hakokin da aka daura masu yayin gudanar da aikin su.
Masu zafi
Samu kari