Latest
Sarkin Musulmi ya bada labarin yadda aka taba birne gawawaki 76. Sultan ya yi kira ga jam’in tsaro su magance matsalar ba tare da an nei taimakon kasashen waje.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takaran kujeran shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana dalilin da yasa ya dade ba ya Najeriya tun bara 2020.
Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaro a Nigeria su tona ko su wanene 'unknown gunmen', ma'ana 'yan bindiga da ba a san su ba
Tsohon ‘Dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo zai iya dawowa buga wasa a kasar Ingila. Juventus tana neman kai da Ronaldo zuwa irinsu Manchester City.
Shugaban Najeriya ya nada sabon Shugaban hukumar NBS bayan Yemi Kale ya yi ritaya. Dr. Simon Harry wanda ya yi shekara 28 yana aiki da NBS ya zama Shugaba.
Wata budurwa yar Najeriya ta wallafa a shafinta na Facebook kan yadda wani mutum ya fara surkullen tsafi bayan ya ganta a titi yana kuma son ya bayyana mata so.
Bayan shafe kwanaki sama da 80 a hannun 'yan bindiga, an sako daliban Islamiyyar Tegina dake jihar Neja a arewacin Najeriya. A halin suna kan hanyar zuwa minna.
Daliban kwalejin noma da ilmin dabbobi da aka sace a jihar Zamfara sun kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe 'yan kwanaki a hannun 'yan bindigan da suka
Sanata, Ali Ndume, shugaban kwamitin rundunar sojin kasa, ya nuna damuwarsa kan yadda shugaba Buhari yake komawa gefe ya yi gum da bakinsa kan halin da ake ciki
Masu zafi
Samu kari