Latest
A watan Disamban 2021 ne Yemi Osinbajo ya bada labarin zamansa mataimakin shugaban kasa. Osinbajo yace yadda aka yi ya hau kujerar Mataimakin kasa ikon Allah ne
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta kama wani gidan mai a wani yankin jihar Oyo. An ga jami'ai na kokarin kashe mummunar gobarar.
Wasu matasa biyu saurayi da budurwa kuma ma'aikatan jinya a Najeriya sun riga mu gidan gaskiya makonni bayan amincewa zasu auri junan su, a wani hatsarin mota.
Gwamnonin PDP na neman hada Shugaba kasa fada da ‘Yan Majalisa a kan dokar zabe. Kungiyar gwamnonin ta nemi majalisa ta maida kudirin zabe ya zama doka da karfi
Tsohon gwamnan jihar Niger, Muazu Babangida Aliyu, ya kwatanta mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da dan takarar da ya fi dacewa da jam'iyyar APC.
Mun kawo ‘Yan siyasan Arewa da za su iya marawa Bola Tinubu baya wajen shiga takarar Shugaban Najeriya. Masu goyon bayan Tinubu sun hada da Kashim Shettima.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana ranar da za ta gudanar taron gangaminta na gabanin babban zaben da ke tafe na 2023. An sanya ranar 26 ga watan Fabrairu.
Justis Binta Nyako ta kotun Abuja, ta umurci hukumar tsaro ta farin kaya da ta bari Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar yan awaren IPOB da ya sauya kayayyakinsa.
Wata mota ta kutsa cikin wata tankar mai, lamarin da ya kai mummunan hadarin da ake tunanin ya kashe mutane da dama. Yanzu muke samun labarin faruwar lamarin.
Masu zafi
Samu kari