Latest
Kungiyar Arewa Consultative Forum, ta yi watsi da maganar yafewa yan ta'addan Boko Haram da suke mika wuya ga gwamnati da kuma sakinsu. Shugaban kungiyar na kas
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar, ya yi alhinin rasuwar Nasiru Ibrahim Mantu, tsohon mataimakin shugaban majalisar datawa.
Katsina - Wasu gungun yan bindiga da sojojin ƙasar Nijar, suna can suna musayar wuta a bakin bodar Jibiya dake jihar Katsina, yan ta'addan sun kashe soja daya.
Mun kawo takaitaccen tarihin tsohon mataimakin Shugaban majalisar dattawa. Sanata Mantu ya bar Duniya ya na shekara 74 bayan cutar Coronavirus ta harbe shi.
Kungiyar Taliban ta ce ta yafe wa dukkan wadanda suka yake ta a shekarun da suka gabata.Ta ce ba yaki ne a gabanta ba, kuma ba za ta yaki kowa a halin yanzu ba.
'Yan Najeriya sun mayar da martani kan hotuna da bidiyon bikin aure wani mutumin jihar Delta mai shekaru 34 wanda ya auri kyawawan matansa biyu a rana ɗaya.
Bayan komawar Lionel Messi taka leda a kungiyar kwallon Paris Saint-Germain, zai rika amsan N546m a mako kuma shine dan kwallo mafi yawan albashi a duniya.
Malamai da dattawa a jihar Filato sun magantu kan batun kisan da aka yiwa musulmai matafiya a Jos ranar Asabar. Sun kada baki sun ce kowa ya yi hakuri don Allah
Gwamnatin tarayya tace tana kashe milyan takwas kulli yaumin kan dalibai 114,261 don ciyar da su karkashin shirin ciyar da daliban makaranta a jihar Enugu.
Masu zafi
Samu kari