Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Cutar COVID-19 ta kashe Janar Perrance Shiri ya mutu ya na shekara 65, shi ne Ministan da ya bada gudumuwar hambarar da Robert Mugabe shekaru uku da su ka wuce.
Mahajjata sanye da takunkumin fuska sun fara aikin hajjin bana a ranar Laraba amma adadin su ba shi da yawa sakamakon korona da saka Saudiyya takaita mahajjata.
Gwamnatin Benuwai ta sa ranar da za a koma makarantun boko saboda WASSCE. Haka dai wannan lamarin ya ke a Legas, Ogun da Ekiti inda 'Yan SS3 za su koma aji.
MC Tagwaye ya fadi inda ya fara haduwa da Mai dakinsa a Duniya. MC Tagwaye mutumin Ibo ne wanda ya yi zama a garin Shugaban kasa, kuma ya auri ‘Yar Garin Kano.
ISWAP ko kungiyar Boko Haram ta yanka Gwamnanta da kanta. Boko Haram sun datse kan wasu daga cikin jagororin da ke mata yaki a yankin Chad ne saboda sabani.
Mun ji Likitoci na neman soma yajin aiki a dalilin rashin alawus. Kungiyar Likitocin ta kuma ta bukaci a biya duk wasu gibi da aka yi wa likitocin a albashinsu.
Musulmin kasar Turkiyya sunyi sallar Juma'a ta farko a masallacin Hagia Sofia da gwamnatin kasar ta mayar da shi gidan tarihi tsawon shekaru 86 da suka gabata.
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa Buhari zai tuntubi sauran shugabannin kasashen nahiyar Afrika a kan yadda za a samu zaman lafiya mai dorewa a kasar Mali mai fa
Cikin sa’a 24 rak, Jeff Bezos ya samu Tiriliyan 5. Bezos ya karu da $13bn. Ma’ana a ranar Litinin Bezos ya samu nunki biyu na abin da Aliko Dangote ya mallaka.
Labaran duniya
Samu kari