Sharif Lawal
7166 articles published since 17 Fab 2023
7166 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan batun maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ya nuna cewa 'yan adawa sun rasa madafa a siyasar kasar nan.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC ta yi matsaya kan takarar Shugaba Bola Tinubu a zaben. Gwamnonin sun amince da Tinubu a matsayin dan takarar jam'iyyar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi ta'asa a jihar Zamfara bayan sun budewa wasu matafiya wuta. Sun hallaka mutum daya tare da yin awon gaba da wani.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wasu manoma dake tsaka da gudanar da aiki a gonakinsu a jihar Katsina. Sun hallaka mutum uku har lahira.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya yi magana kan zargin da aka jefe shi da shi na cewa ya gana da Shugaba Bola Tinubu a birnin Rome.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), ta ja kunnen mahajjatan Najeriya kan daukar abubuwan da suka bace yayin da suke gudanar da aikin zagaya Ka'aba a Saudiyya.
Shugaban kasar Cote d'Ivoire, Alassane Ousttara ya samu halartar taron majalisar ministoci. An gudanar da taron ne yayin da ake yada jita-jitar juyin mulki.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya ba gwamnatin tarayya shawarar kammala gyaran madatsar ruwan Kashimbila da ke Taraba.
Hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya nuna muhimmancin da ke tattare da masu zuba hannun jari na cikin gida.
Sharif Lawal
Samu kari