Sani Hamza
5218 articles published since 01 Nuw 2023
5218 articles published since 01 Nuw 2023
Tarwatsewar wani abun fahewa a Sabon Pegi, Mashegu, ya yi sanadiyyar mutuwar mutum hudu, raunata shida, da lalata gidaje 12. Yushau, wanda ake zargi, ya tsere.
Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yanzu yana rayuwa ne daga kudin da ya karba na hayar gidansa da ke Kaduna. Ya buƙaci shugabanni su rike amanar talakawa.
Ganduje ya ƙaddamar da yakin neman zaben APC a Katsina, inda ya karɓi masu sauya sheƙa 40,000. Gwamna Radda ya yi alƙawarin zaɓen ciyamomi na gaskiya.
Bill Gates ya bayyana rabuwarsa da Melinda a matsayin kuskuren da ya fi nadamar yi a rayuwarsa. Duk da haka, ya ce suna haɗuwa don kulawa da 'ya'yansu da jikoki.
Peter Obi ya ce shi bai kwallafa rai a kan lallai sai ya zama shugaban kasa ba amma yana bukatar Najeriya ta gyaru ta hanyar samar da shugabanci mai inganci.
CIA ta ce akwai yiwuwar COVID-19 ta samo asali daga dakin gwaje-gwaje a China, amma ba ta da tabbaci sosai, yayin da China ta musanta zarge-zargen nan gaba ɗaya.
Rikici ya kara tsananta a PDP yayin da 'yan kwamitin ayyuka na jam'iyyar suka ki amincewa da nadin lauyan da zai kare jam'iyyar a kotun koli, wanda Damagum ya zaba.
Gwamnan Dauda Lawal, ya bai wa dalibai 16 da suka yi karatun jinya daga Sudan aiki kai tsaye, yayin da ya jaddada cewa Zamfara ta ayyana dokar ta baci kan ilimi.
Fitaccen mawaki Senwele, daga jihar Kwara, ya rasu bayan 'yar gajeriyar rashin lafiya. An ce marigayin ya yi fice a salon wakokinsa na Dadakuada mai ban dariya.
Sani Hamza
Samu kari